Hausa FilmsKannywoodLabarai
Trending

Kama Raba Gardama A Cikin Shirin LABARINA || Mahmoud || Sumayya ||

Kama Raba Gardama A Cikin Shirin LABARINA || Mahmoud || Sumayya ||

A cikin shirin daya gabata munga yadda mahaifin Presdo (Alh Dan Gaske) yaci Alwashin cewa duk inda Raba Gardama yake sai an kamo shi kuma sai ya girbi abinda ya shuka na tayarwa da Sumayya hankali da kuma saurayin ta Presdo.

Shin me ke faruwa yana kamo shi din ko baya kamoshi? domin kuwa kamo Raba Gardama abune me wuya saboda munga yadda yake turo sako da number wadda Bata Nigeria ba, hakan ya nuna ba’a Nigeria yake da zamaba, duk da cewa akwai waenda suka hada lambar kasar waje amma kuma suna Nigeria.

Don sanin ya zata kaya ku kalli wannan video 👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button