Labarai

An Gudanar Da Zana’izar Matashin Yaron Amer Abu Zytoun Dan Kasar Falsdin

Kamar yadda kuke gani wannan yaro dan kasar falasdin wato amer abu zytoun yayi shadarsa ne yayin da wasu yan sumame mayakan HKI sukakai hari a wani sansani nayan gudun hijira na birnin Nablus.

Falasdinawa dayawa sun halarci wannan taro na jana’izar sunkuma nuna alhininsu sosai sakamakon wannan babban abun bakinci da yafaru aduniya.

Sannan musulman duniya sunnuna bakincikin su sannan kuma sunyi addu’a gawannan matashi Allah yajikansu da rahama ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button