Labarai

Wani Shaharar ran Dankwallon Kafa Ya Musulinta

Assalamu alaikum masu sauraranmu barkanmu dasake saduwa daku acikin wannan tsha mai al barka kukasance da taskar nasaba a kodayaushe domin samun labarai masu inganci.

Alhamdu lillahi da wannan abun farin ciki da yasamu musilmun duniya bakidaya domin sunsamu karuwa ta wannan bawan Allah dan kasar new zealnad yashi musulinci da shida iyalansa, tabbas wannan abun farinciki ne yasamu mulmin duniya sannan kuma shi wannan bawan Allah dan wasan kwallon kafane mai suna sonny bill william.

 

yakarbi musulicin ne tare tare iyalansa yakuma gabatar da ummarar sane tafarko a wnnan shekara larabawan kasar sunnuna farincin su sosai kuma sun karbe shi ahannu biyu sunkuma yimasa tarba tamusamman a kasar tasu ta saudiyya.

 

Wannan bawan Allah dai dakuke gani yabayyana dalilansa nashiga addinin musulunci inda yake cewa shi dai yakaranta alkur’ani ne na turanci saiyaga inda Allah subhanahu wata’alah yake cewa ya haramta shan giya.

Yace wannan dalili shiyasa nakarbi Kalmar ta shahada to anan sai muce Allah yakarwa Annabi daraja Allah kuma yabarmu acikin wannan addini mai girma da daraja Yakima bamu ikon aiki da abunda yazo dashi ameen summa ameen.

KARIN BAYANI:
Jama’a karkumanta zaku iya bayyana mana ra’ayoyinku akan wannan shafi namu mai suna TASKAR NASABA mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button