Hausa FilmsKannywoodLabarai
Trending
Mahmoud Ya Dawo! Bayyanar Raba Gardama A Cikin Shirin LABARINA || Mahamud Sumayya

Bayyanar Raba Gardama A Cikin Shirin LABARINA
Assalamualaikum masu bibiyar mu a wannan shafi na TASKAR NASABA barkanmu da wannan lokaci.
A yau muna tafe da shiri na musamman akan shahararren shirin nan na LABARINA.
Kamar yadda masu kallo suka gani a shirin daga gabata, munga yadda ake tataburza akan wanene Raba Gardama a cikin wannan shiri.
Hakan ne yasa wannan kafa ta Taskar Nasaba mukaga ya dace mu kawo muku wani video da shafi wannan Batu.
Don sanin wanene wannan Raba Gardama Kalli wannan video. 👇