Labarai
Innalillahi😭😭:- Dr. Ahmad Mahmud Gumi Ya Bayyana Dalilin Dayasa Bazaiyi Shuru ba Akan Kisan Faluni,

KISAN FULANI: DALILIN DA YASA BA ZAN YI SHIRU BA
Kafin ka ce komai, ko ka yi suka bada mintuna 12 kawai ka saurari
A cikin karatunsa na Mukhtasar Khalil yau 06/01/2023 Sheikh Dr Ahmad Gumi yayi cikakken jawabin dalilai da ya sa ba zai yi shiru game da maganar kisan Fulani da kuma zubar da jini da ake yi a wannan kasa ba.
Allah Ya kawo mana karshe wannan musibar da muke fama da ita.
Domin kallon Cikakken bidiyon Danna👇👇