Labarai

Ankama Masu Garkuwa Da Mutane A Garin Dogon Dawa Cikin su Hadda Manya -Manya A Garin

 

Abun al’ajabi yafaru awani gari mai suna DOGON DAWA dake birnin gwari Kaduna state

Ansamu nasarar cafke wasu mutane masu garkuwa da mutane a garin DOGON DAWA sunkuma bada shedar cewar sunada manya-manya aciki dasu ake sace sacen.

Ahalin yanzu labari ya shigo mana ankama wadannan yan ta’adda domin a yanke masu hukunci amma saidai mahukunta sun hana ayanke masu hukuncin

Acikin masu basu kariya sun hada da manya-manyan garin na dogon dawa suce baza’a masu komaiba sakamakon anagudanar da bincike namusamman

Bayan mahukunta sun hana a yanke masu hukuncin al ummar garin dogon dawa sun nuna rshin amincewa akan hakan anacikin haka kawai saiga ma’aikata sukace lallai baza’a kashe suba, al’adar yankin shine duk wanda akakama yanada hannu wajan sace mutane kokuma fashi da makami kashe su ake nan take amma saidai wannan yasha ban-ban da sauran nabaya domin kuwa wadannan ya yan manya ne hakan ya . kuma sun amsa laifinsu basu musaba sunce duk wani laifi da akeyi dasa hannun su amma manyan garin sun hana ayanke masu hukunci.

Wannan ya farune sakamakon anshiga wani gida a garin anyi garkuwa da mutane har guda biyar (5) kuma abin yaba mutane mamaki ganin yadda ake Bada Tsaro a garin sosai Amma wannan Bai hana ba! Ahakan aka shiga Gidajen Mutane misalin karfe 1:00pm akayi awon gaba da mutane biyar a gidan .

Kidnappers sunyi tunanin baza ‘a ganesuba Amma dayake asiri ya tonu gashi sun shiga hannun mutane Amma a halin yanzu mahukutan garin sun hana a yake hukunci a Kansu domin yin bincike namusamman kafin daukar mataki.

Kiran Da Zamuyi Ga Gwamnatin Tarayya Dama Ta jihar Kaduna Su hanzarta Shiga Wanann Gari Na Dogon Dawa Domin Daukar Matakin Dayadace (inji mazauna yanki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button