Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Ya Angwance Da Amaryar Shi Hauwa’u Adamu Abdullahi dikko

Assalamu alaikum masu saurare ayau ne mukasamu rahoton mai martaba sarkin kano alhaji aminu ado bayaro da amaryar shi hauwa’u Adamu abdullahi dikko.

An gabatar da daurin auraan ne ayau ranar juma’a tayau shida ga watan daya she karar dubu biyu da ashirin da uku 6/1/2023 angabatar da daurin auran ne kamar haka agidan jarman kano professor isah hashim dake unguwar nasarawa abirnin kano.

Sarkin kano ya wakilta madakin kano alhaji yusif nabahani awajan daurin auran abangarn amrya kuma alhaji shehu hashim shine wakilin amarya.

Amarya wauwa’u wadda ake kira da hajiyayye yau zata tare adakin angonta wato alhaji amnu ado bayaro, muna masu fatan alkhairi Allah kuma yabasu zaman lafiya ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button