WASANNI

Ronaldo Yace Bazaikula Da Abunda Mutane Suke Cewa Akan Shiba

Shaharar ran dan kwallon kafanan wato cristiano ronaldo wanda yashafe shekaru yana buga wasa real madrid wanda awnnan shekarar n yakoma kasar larabawa dabuga wasa akungiyar ta AL NASSR, hakan ne yaja hankalin mutane kowa yake tofa albarkacin bakin shi.

Yakuma karadacewa yanacikin matukar farin ciki sosai wanda bazai iya misiltashiba dan wasan dai cristiano ronaldo yace aiki aksar ta larbawa yayi ( is done ).

Nayi wasanni amanyan clubs, abaya amma sonake inbar tarihin dayasha ban-ban dasauran wasannin danayi abaya.

Karkumanta kukasance da taskar nasaba akodayaushe domin samun labarai da dumi diminisu.

KARIN BAYANI:
Shin cristiano kudi ne sukaja yakoma al nassr kokuma sunada wata alaka ne atsaka ninsu kubayyana mana ra’ayoyinku anan mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button