NISHADI

Abin Al’ajabi:- Kalli Wani Bidiyo Yanda wani Sabon Jariri Ya Rike Hannun likitan Yaki Saki.

Masu amfani da dandalin Instagram suna ta kokarin fassara bidiyon wani jinjiri da ya kama hannun likita ya kankame.

Mayar Dani Ciki:

Jinjiri ya Rike Hannun Likita Bayan an Haife shi, Ya ki Sakinsa a Bidiyo. Hoto daga Instagram/@BCR Entertainment.

Asali: Instagram Daga faifan bidiyon, an gano yadda wani sabon jinjiri da ba a dade da haifarsa ba, yayin da likitan ba kai ga cire safar hannunsa ba.m ya rike shi caraf

Danna nan domin ganin Videon👇

Kamar dai bai yi farin cik da zuwansa duniya ba, jinjirin ya kai hannu gami da kankame hannun likitan da karfi.

Likitan yayi kokarin ganin ya kwaci kansa daga hannun jinjirin, amma hakan bai yuwu ba, saboda jinjirin ya rike yatsansa da karfi gaske. DUBA:

Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Mutane da dama sun yi kokarin fassara manufar jinjirin tare da mamakin dalilin da zai sa ya rike hannun likitan da karfi haka. Wasu sun tsaya kan cewa jinjirin bai kaunar kasar da likitan ya karba haihuwarsa.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button