Tofah Wata Matashiya Tayi Yunkurin Dukan Mahaifinta Agaban Jama’a

Assalamu alaikum masu saurare barkanmu da sakeawnnan tasha tamu mai albarka wato Tskar nasaba kukasan ce damu akodayau she domin samun labarai da dumi dumin su.
Kamar kullum yauma dai muna dauke da wani labari wanda jahankalin jama’a da dama inda muka samu wani faifan bidiyo dake nuna wata matashiya sanye da jarriga bayan da mahai finta yafusata ta sakamakon yazo da buduruwar shi wajan wani taron iyalai da akahsirya.
matashiyar dai tayita rusa ihunkuka ne har takoshi takuma yinkurin zane mahaifin nata ne domin kuwa tanagainin bai kyautamataba saidai mutnan dake wajan sune sukayi kokarin dakatar da ita.
Inda sauran yan uwan takuma sukadau alwashin cewa kar tasake takai hannun ta jikin mahaifn nasu, lamarin dai yaja hankalin jama’a da dama ashafukan yada zumunta wasukuma da dama sunga laifinta kan aikata wannan aika-aika datai shirinyi.
Masu saurare zamuso muji ra’ayoyinku akan abubuwan damuke dorawa kukasan ce da taskar nasaba akodayau she sai munji daga gareku mungode.