Kannywood
Malam Aminu Saira Yakarbi Award Na Girmamawa A Mtsayin Best Kannywood Director

Alhamdulillahi masha Allah, malam Aminu Saira yakarbi award nagirmamawa daga @apandora_ awards ashekarar ta 2023 Kamar yadda yadora ashafisa nasada zumunta
Malam aminu saira dai yakasan ce director ne amanya-manyan fina finan hausa acikinsu kuwa hadda shaharar ran film dinnan wato LABARINA yakuma bayyana cewa ya sadaukar da wannan award dinne gadukan sasoyan shi.