Jarumi Ali Nuhu Ya taya Amaryar Shi Murnar Kare Shekara.

Assalamu alaikum wa rahama tullahi Tala wabara katuhu masu saura re kamar yadda Akullum muka saba kawo muku labaran duniya da wasnni dama ababen da ke faruwa a kasar tamu ta Ningeria dama sauran sassa na duniya Baki daya.
Masu saura ranmu kamar dai kullum yauma Taskar Nasaba ta sake kawo muku kayata
ccen labari na daya daga cikin jarumai na masana antar ta Kannywood wato Ali Nuhu Wanda akafi kiran shi da sarki Ali a masana antar, sarki Ali Nuhun dai yana daya daga cinkin manya manyan jarumai kuma ya karbi lambobin yabo kyautuka na girmamawa a duniya.
A yau ne sarki Ali Nuhun ya saki wasu zafafan hotuna a shafukan shi na sada zumun ta Inda hotu nan suka dauki hankalin jama’a da dama, hotunan dai suna nuna yadda take nuna far in ciki da kuma taya murnar zaga yowar ranar hai huwa wato Happy birth day.
Uwar gidan ta shi dai wadda suka shafe tsa wan shekaru suna tare har izuwa yau, yan uwa da abokanan arziki sunzo duka domin taya ta murna birth day awan nan sabuwar shekara ta 2023.
KARIN BAYA NI: shin wane ne Ali Nuhu
SANA’A: Jarumin shirya fina finai
AURE: mata daya
Maimuna Garba ja Abdulkadir.
YARA BIYU: mace da namiji
Ahmad Ali Nuhu