Labarai

Yadda Akakama Wani Matshi Yana Wanka Da Jini Acikin Wani Kwari

A ranar Alhamis din Makon Jiya ne data gabata yan sanda a jihar Ogun suka kama wani mazaunin unguwar Obantoko da ke Abeokuta babban birnin Jihar ta Ogun, bisa zarginsa dayin wanka da jini.

 

Ana dai zargin mutumin mai suna Ganiyu Shina, dan shekara 49 sakama kon yin wanka da jini awani kogi da ke Unguwar Kotopo karamar hukumar Odeda da ke jihar ta Ogun.

 

A sanarwar da kakakin rundunar yan sandan jihar, SP Abimbola Oyeyemi yasanar cewa ankama wanda ake zargin ne alokacin da jam’ar Unguwar ta kotopo suka gan shi abakin kogin, ya ajiye motarsa kirar Nissan, yafito da soso da wata roba da take cike Jini ya soma wanka da shi.

 

A nan fa yaga ne cewa a kwai wanda suka ganshi nan take fa yace kafa me naci ban baki ba inda ya fan tsama da gudu sukwa mazauna yan kin basuyi kasa a gwiwa ba wajan ganin sun take masa baya, sun bishi ne a guje Inda Allah ya basu nasarar kame shi.

Wani babban mazauna yankin tuni ya sanar da Ofishin yan sandan mafi kusa, SP bunmi Asgbon ne ya jagora ci tawagar sa izuwa Inda abun ya faru acewar ta Oyeyemi.

Ya kuma kara da cewa Wanda ake zargin da akayi masa tam bayoyi ya bayyana musu cewa ya nada matsalar Aljanu ne, Ya kuma kara da cewa Wani boka ne ya bashi jinin don yayi wanka da shi Inda matashin yake ikirarin bana mutumba ne jinin da ke a hannun na shi jinin shanu ne.

Kwamishinan yan sandan yankin ya shaidawa Taskar nasaba cewa sun tura sauran jinin gwaje-gwaje domin tabba tarwa.

Al’umar yankin sun kuma samu lambar yabo daga Kwamishinan yan sandan wajan rshin daukar doka ahannun su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button