Labarai

An Kama Wata Yar Aiki A Wani Gida Tana Shirin Zuba Guba Acikin A binci

Masu sauraran mu assalamu alaikum dafatan kuna cikin koshin lafiya kuma da fatan kuna Jin dadin shirye -shiryan da muke kawo muku na yau da kullum Wanda suke zuwa muku daga nan gidan Redio na Taskar Nasaba.

 

Ayau ne muka samu rahoton cewa an kama wata Yar aiki awani gida inda a kasa meta dauke daguba a hannu tana shirin zuba ma masu gidan a cikin abinci, Allah dai yatoni a sirin wannan yar aikin ne a lokacin da tashiga dakin girkin tana yinkurin aikata wannan mummunar ta’ada.

 

Inda masu gidan su kayi Allah wadai da irin wannan hali nata sun kuma koka da irin cin a manar datayi masu, Uwar gidan ta kuma bayyana cawa tuntini jikin ta yana bata wannan yarinya bata yarda da ita ba.

 

Wani abun ban Takaci a nan shi ne an tambaye ta shin suwane ne sukasa ta wanna aiki domin suna tunanin biyanta akayi, Yar aikin dai ta bayyana masu cewa babu wani wanda yasaka ta kawai ra’ayin ta ne hakan.

 

Ta kuma fusata masu gidan domin kuwa sun nemi da ta shanye sauran gubar dake hannun ta kamar yadda zaku gani acikin wannan vedio.

 

KARIN BAYANI
Jama’a to dai kunji irin wannan son zuciya da wannan baiwar Allah ta aika ta, Allah dai ya shiga tsakanin na gari da mugu Yakuma bamu iko wajan biyayya ta koyarwa irin na Addinin Musilnmci ameen summa ameen.

Sanan kuma karku manta kukasan ce da Taskar Nasaba ako dayau she domin samun ingantattun labarai da dumi dumin su mungode.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button