Wani Matashi Ya Gina Tamfatsetsen Masallaci Da Islamiya

A wani rahoto da muka samu, Taskar Nasaba ta rawaito yanda wani matashi yayi abun azo a gani, Inda yabawa duniya mamaki, akan abinda yayi.
Matashin ya gina wani katafaren Masallaci tareda Islamiya a garin Ibadan a unguwar; Odejayi animasahun street old ife road Ibadan.
Ansanar da ranar da za a bude wannan Masallaci da Islamiya a ranar 8 ga wanat January na shekarar 2023.
KARIN BAYANI
Tabbas wannan matashi yayi gagarumin aiki.
Domin kuwa da yawa yanzu matasa idan sun samu kudi suna kashewa ne ta hanyar sayen mota, ko bawa yan mata Sabanin wannan matashi.
Yakamata matasa kuyi koyi da irin wannan matashin, Allah yasa mudace, shi kuma Allah ya saka masa da Alkhairi.
Ku kasance da wannan shafi na Taskar Nasaba don samun labarai masu inganci mungode.