
A yau wannan kafa ta kawo muku wani labarin nishadi, Wanda a cikin labarin zamu yi bincike akan rayuwar wasu jaruman Kannywood, indai zamuyi duba akan rayuwar Nafisa Abdullahi Da Fati Washa mu bincika muga wa yafi kudi a Tsakanin su.
Sannan kuma zamu duba muga banbance banbancen dake tsakanin wadannan jarumai guda biyu, kamar yadda idan kuna biye damu zaku ji yanda, wannan shirin namu zai kasance.
Bari mu fara da jaruma Fati Washa.
Cikakken Suna: Fatima Abdullahi
Shekarun Haihuwa: 21/02/1993
Adadin Shekaru: 30
Wurin Haihuwa: Bauchi
Aure: Babu
Aiki: Jaruma
Daraja: $300K
Sai kuma jaruma Nafisa Abdullahi
Cikakken Suna: Nafisa Abdullahi
Shekarun Haihuwa: 23/01/1991
Adadin Shekaru: 32
Wurin Haihuwa: Jos
Aure: Babu
Aiki: Jaruma/Maishirya Finafinai /Yar Kasuwa
Daraja: $1.1M
Zaku iya kallon wannan video dan samun karin bayani.