Hausa FilmsKannywood

Dawowar Mahmud A Cikin Shirin LABARINA

A shirin daya gabata a cikin shirin LABARINA, munga yadda wani ya turawa Sumayya sakon text a wayar ta, kuma ya tura mata ne a layin ta wanda babu wanda kedashi sai Mahmud, kuma anturo mata wannan sakone da layin America.

Hakan ne yasa Sumayya ta cika da mamaki akan wannan al’amari, har saidai mamar ta Maimuna tayimata tsawa.

Shin Mahmud zai dawo ko bazai dawo ba a cikin wannan shiri?

Idan yana dawowa taya zai dawo?

Sannan me zai faru bayan Mahmud ya dawo a cikin wannan shiri na Labarina?

Don sanin amsar wadannan tambayoyi kalli wannan video.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button