Labarai

Akwai Siyasa A Hukuncin Rataya Da Aka Yankewa Abduljabbar?

Tun bayan da wata kotun jiha karkashin jagorancin Alkali Ibrahim Sarki Yola ta yanke hukuncin kisa ta hanyaranyar rataya ga Sheikh Abdul Jabbar Nasiru Kabara mutane keta muhawara akai.

Indawasu ke zargin akwai siyasa a wannan hukuncin kamar yadda prof Ibrahim Maqari ya wallafa wani rubutu a shafuffukan sa na sada zumunta, inda yake nuna akwai siyasa a hukuncin da aka yake.

Jama’a sun fara yadda da wannan zargi bayan da aka fahimci cewa, wanda aka yankewa hukuncin (Abduljabbar) baya son Ganduje a siyasance, inda har wata hatsaniya da rashin fahimtar juna ta faru tsakanin su, kamar yadda Abdul Jabbar din ya bayyana.

Akwai siyasa ko babu? Amsar wannan tambaya na cikin wannan video don haka ku latsa domin samun karin bayani 👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button