Labarai
Trending

Za’a Aiwatar Da Hukuncin Rataya Ga Abduljabbar

Bayan kwashe sama da shekara guda ana shari’a tsakanin Abduljabbar da gwamnatin jihar Kano, yaudai kotu ta yankewa Malamin hukuncin kisa ta hanyar rataya.

kamar yadda Legit Hausa suka wallafa, sun bayyana cewa; Gwamnatin Kano Ta Magantu Tace Zata Sanya Hannu Kan Hukuncin Da Aka Yankewa Abdul-Jabbar.

Wanda indai hakan ya tabbata nan da kwana talatin za’a aiwatar da wannan hukunci muddin Abdul-Jabbar be daukaka kara ba.

Zaku iya kallon wannan video don samun karin bayani 👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button