
Dr Idris Abdulaziz ya maida martani ga Sadiq Sani Sadiq Akan Wani faifan video da ya fitar, inda a cikin video yake cewa; “Allah ya sa ya mutu a harkar film Allah ya tashe shi a matsayin dan film” Kamar yadda ya bayyana, Sadai Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi ya mayar masa da martani akan wannan magana, kamar yadda zaku gani a wannan video.