BINCIKELabaraiNISHADI

Tsaleliyar Budurwa Ta Nemi Dan Acaba Ya Kwanta Da Ita, Kalli Abinda Ya Faru

Wani video da yaja hankali jama’a da yawa a shafukan yanar gizo, inda yake nuna yanda wata budurwa matashiya ta nemi wani saurayi dan Achaba da ya kwanta da ita, saidai matakin da ya dauka ya ja hankalin mutane.

Matashiyar ta kasan tanayin haka ga samari, inda take daukansu a video ta basu takardar da a jiki tayi rubutu kamar haka inda take cewa;

Zamu iya kwanciya tare? Biyo ni.

Mutane da dama sun fada farkon ta, inda kaso mafi rinjaye suke nuna sha’awar su karara suke binta kai tsaye, harda wanda yake rabuwa da budurwar sa yabita.

Sadai abinda wannan dan achaban yayi ya sha banban da na saura mutanen, inda shi bayan tazo ta sameshi yana yin ƙoto (cin abinci) akan babur din da yake neman taro da sisi (Achaba) ta bashi wannan takardar da jiki tayi wancan rubuta da muka bayyana muku, inda muka ta rubuta a jikin takardar kamar haka,

Zamu iya kwanciya tare? Biyo ni.

Bayan dan achaban ya karanta wannan takarda sai yayi burus da ita, ma’ana yayi halin ko in kula da ita, saima yayi tsaki ya cigaba da cin abincin sa, ko waigawa beyi ya kalleta ba.

Abin ya bawa mutane mamaki sosai, inda maza ke alfahari dashi, mata kuma ke cewa; wai besan me aka rubuta a jiki ba.

Yanda zamu karanta muku abinda wadansu suka rubuta;

Bedi, Yake cewa; Dan uwa muna alfahari dakai, ba muyi arha kamar haka ba.

Nepachiefpriest, Yake cewa; wannan mutumin zai kare kanshi.

 Maha, cewa yayi; Bai san yanda ake karantawa bane.

Cruz; Ya fahimta sosai saidai wannan abincin yafi masa amfani sosai, maza yanzu sun karye suna neman kudi ido rufe.

Ga bidiyo ku kalla👇

ƘARIN BAYANI

Dama hausawa sun ce; ba duka aka taru aka zama daya ba, kowa irin nasa, wannan yana nuna mana duk irin yanayi da aka shiga, akan samun na gari.

Sannan kuma jama’a ku dinga lura, saboda yanzu akwai yan barkwanci da yawa. Ba kowa zai nuna maka garabasa ka karba ba, aji tsoron Allah sannan kuma aji tsoron jin kunya.

Kasance da wannan shafi don samun labarai masu ƙayatarwa Mungode!

TikTok

https://vm.tiktok.com/ZMFqtdQWs/

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button