Uncategorized
Cin Amana Dalibi Ya Kashe Abokin Karatun Sa Saboda Mota

A labarin mu na yau zakuji cewa; cin amana yasa da rashin tausayi yasa wani magidanci ya sheke abokin karatun sa saboda mota, kamar yadda Jakadiya suka wallafa, don sanin dalilin da yasa wannan dalibi ya aikata wannan katobara, ku kalli wannan video don samun cikakken bayani.