Labarai
Trending
Yanda Aisha Buhari Tasa Aka Kama Tareda Dukan Wani Matashi Mai Suna Aminu, Akan Zargin Cin Mutunci

A wani rahoto da muka samu sun samu labarin cewa; uwar gidan shugaban kasar Nigeria (Muhammadu Buhari) Aisha Buhari tasa Jami’an SSS sun kamo wani matshi mai suna Aminu Adamu Wanda ke karatu a Jami’ar FUD Dake Jihar Jigawa a Nigeria.
Bisa zatginsa da cin mutuncin ga Aisha Buhari, ta hanyar wallafa rubuta a shafin Twitter inda yake cewa; “Su mama anci kudin talakawa an koshi”.
Don samun cigaban labarin ku kalli wannan video 👇
Yanda Aisha Buhari Tasa Aka Kama Tareda Dukan Wani Matashi Mai Suna Aminu, Akan Zargin Cin Mutunci