
Yanzu yanzu! Fitacciyar jarumar wasan hausa Halima Yusuf wadda aka fi sani da Halima Atete zatayi aure inda zata angwance da mijinta mai suna Mohammed Mohammed wanda zaka daura ranar asabar 26 ga watan November 2022 a garin Maiduguri dake arewacin Nigeria.