
A wani labari da muka samu wanda Al-Kibular Arewa suka wallafa a shafin su na facebook ya nuna yanda Rarara ya fadi wasu kalamai masu dadi ga dan takarar shugaban kasa Eng Dr Rabi’u Musa Kwankwaso kamar yadda Al-Kibular Arewaย suke cewa;
Gaskiya mu daina yaudarar kanmu duk da ni ba a jami’ar NNPP nakeba amma Kwankwaso shi yan Nigeria sukeso…. Inji Rarara
Zaku iya kallon wannan video don samun karin bayani, akwai ฦarin labari akan Kwankwaso da Rarara, kudai kawai ku kalli wannan video.