Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Rana Dubu
Shahararre kuma fitaccen mawakinnan Nura M Inuwa ya fitar da sabuwar wakarsa mai Suna Rana Dubu.
Rana Dubu Wakace da mawakin ya dade baiyi irintaba duba da yadda akayi amfani da basira da kuma salo iri iri acikin wakar.
Sannan bugu da kari wakar za’a fitar da Bidiyonta Wanda Karin armashi Adam A Zango da Garzali Miko zasu hau Kan wakar tare da Aishatul Humaira, Amal Umar, Meerrah, Aisha Umar Adam, Rukayya Ahmad Aliyu, Asmau Abdullahi Wakili And Radeeya Jibril
Wakar tun kafin aje ko yayinta ake Hakan yake nuna cewa kwarai da gaske wakar zatayi tashe saboda watancan abubuwan da muka zaiyano muku a baya, sannan kuma gashi mawakin ya dade baiyi waka kalartabaa
Zaku iya sauraron wakar ko ku sauketa👇
Kasance da taskar nasaba domin nishadantarwa, illimantar, fadakarwa da sauransu