Labarai

Sabuwar Wakar Rarara Martani Akan Rushe Masa Gida || Rarara || Ganduje ||

Bayan abin da ayake faruwa tsakanin mawaki Dauda Kahutu Rarara da gwamnatin jihar Kano, an fara tunanin ko abin ya lafa ko kuma an samu daidai to a tsakanin, saboda anji kwana biyu shiru ba a maganar, sai dai amsar wannan tambaya yazo ne yayin da aka ga wasu fayafayan video suna yawo a kafafen watsa labarai, wanda suke nuna yanda mawaki Dauda Kahutu Rarara yake sacewa da sanda a hannun sa, kuma an rubuta akan video cewa: “kanku akeji mudai nishadin mu kawai muke” Kamar yadda idan kuma kalli wannan video zaku ji karin bayani akan rikicin Gwamna Ganduje da mawaki Dauda Kahutu Rarara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button