Hausa Films
LABARINA SEASON 5 EPISODE 8

Kamar Sumayya ta nemi yar ta data zaɓi daya ko ita ko mahaifin ta Mal Rabi’u, kamar yadda kowa ya sani mahaifiyar Sumayya bata san tsohon mijin nata kwata kwata duka a cikin wannan shiri zakuga gani.
LABARINA SEASON 5 EPISODE 8