China Ta Bude Sabon Ofishin Yan Sanda A Nigeria

Tofah ana wata ga wata an gano yanda gwamnatin ƙasar china ta bude ofishinYan Sandan ta a Nigeria.
An bayyana cewa kasar China na gina chaji ofishin ne don hukunta yan kasar ta wanda suke laifa a ƙasar waje, kamar yadda ya faru a nan Nigeria inda wani dan kasar China ya hallaka wata Baiwar Allah me suna Ummukulthum Buhari (Ummita) ta hanyar chaccaka mata wuka a wuya, har tace ga garinku nan, a garin Kano dake arewacin Nigeria, hakan yasa ake tunanin saboda wannan ne yasa ƙasar take bude wannan ofishi.
Yanzu haka dai China ta bude ofishin yanda a Nigeria da sauran ƙasashe sama da 20 ashirin a duniya, domin kawo karshen laifuffukan da yan ƙasar ta su keyi a ƙasashen waje.
SHARHI
Tabbas kasar China tasan mutuncin yan kasar ta, da bata bari ana hukuntasu a kasashen waje ba, a yanzu haka akwai kasashen da yan china basa zuwa saboda kama su da laifuffuka, mafiya yawanci laifin damfara ta Internet. Allah ya gyara mana ƙasar mu ta Nigeria Ameen.
Ku kasance da wannan shafi don samun labarai masu inganci.
Mungode!
I m not really happy about that