Hausa Films

LABARINA SEASON 5 EPISODE 6 download

A wannan shiri zakuga yanda Baba dan Audu yasa ake sacewa shugaban jami’an tsaron gidan yari don su yiwa Sarkin Gida sharri, ta hanyar sanya masa wannan waya a cikin aljihunsa, kuma sunyi nasara a wannan makircin nasu.

LABARINA SEASON 5 EPISODE 6

Download

Muna godiya! Ku kasance damu dan samun labarai da finafinai masu inganci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button