Hausa Films
LABARINA SEASON 5 EPISODE 5

A cikin wannan shiri zakuga yanda Baba dan Audu yake hurewa yan uwansa mazauna gidan gyaran hali kunne saboda manufarsa ta son zama sarki gida, duk da an fada masa cewa bashida damar da zai zama sarki saboda ba’a yanke masa hukunci ba amma yaƙi yarda, kamar yadda zaku kalla a cikin wannan video.
Ku kasance da wannan shafi na TASKAR NASABA don samun sabbin abubuwa masu ƙayatarwa.