Hausa Films
LABARINA SEASON 5 EPISODE 4

A cikin wannan shiri zakuga yanda akayi tata burza tsakanin Presdo da Mal Rabi’u (Mahaifin Sumayya), inda Presdo ya yanke hukuncin cewa kawai su sheke shi ta hanyar yankan rago tunda yaƙi amincewa a kai Sumayya ƙasar waje don nema mata lafiya, duk irin rokon sa da ake yi.
Ku kasance da wannan shafi don samun labarai da finafinai masu inganci.