Hausa Films
LABARINA SEASON 5 EPISODE 3 download

A cikin wannan shiri zaku yanda Alhaji ɗan gaske (Mahaifin Presdo ya goyi bayan malam rabe mahaifin Sumayya, inda yace bazai kai Sumayya ƙasar waje dan yi mata aiki ba har sai mahaifin ta ya amince, inda shi kuma Mal Rabi’u yaki amincewa, bangaren Lukman kuma ya nemi yana so ya je ya duba jikin Sumayya inda suka ce da yar uwar sa, sai ta fadi wata magana wadda take kokarin bata masa shiri, ku kalli wannan shiri na Labarina season 5 episode 3.
