Hausa Films
LABARINA SEASON 5 EPISODE 2 download

A cikin wannan shiri zakuga yanda mahaifin Sumayya yaci alwashin cewa babu wanda ya iya ya kai yarsa ƙasar waje ba tareda izinin sa ba, kuma shi ne yarda Presdo ko babansa su dauki nauyin ta ba. Haka kuma zakuga yanda Baba dan Audu yake shirya ƙulla ƙulla a gidan gyaran hali domin ganin ya zama Sarkin Gida, a gidan yarin, ga cikakken video Ku kalla.
Ku kasance da wannan shafi don samun labarai da finafinai masu inganci.