Hausa Films
LABARINA SEASON 5 EPISODE 1 download

Sirin Labarina shiri ne me daukar da kuma ƙayatarwa, mutane suna matuƙa sonsa, amma saidai akwai wadanda suka cewa zasu daina kallo sa saboda an chanja jarumar ciki wato (Sumayya) duk da ba suda yawa idan aka kwatanta su da wanda suke kara tururuwa zuwa kallon shirin, bayan dogon lokaci da masu shirya wannan shiri suka dauka suna hutu da shirye-shirye wajen dauka da kawo muku cigaban shirin, yanzu an dawo da haska cigaban wannan shiri na Labarina ( LABARINA SEASON 5) yanzu haka zaku iya kallon cigaban wannan shiri.
Ku kasance da wannan shafi don samun labarai masu inganci, Mungode!