
A cikin wannan shiri na wannan satin zakuga abubuwan da suka faru na mamaki da ƙayatarwa, tun daga wurin da Baba dan Audu ya ƙulla wata harkalla da ma’aikacin gidan prison, zuwa wurin da zaku ga yanda Sumayya ta dawo daga kasar waje, bayan anyi mata aikin fuska acan, duka dai a cikin wannan shiri zakuga sabuwar furkar Sumayya, ayi kallo lafiya.
Ku kasance da wannan shafi don samun sabbin dauka.