Sabuwar wakar shahararren mawakin Hausa wato Umar M Shareef, mai taken Na Yarda Dake, wakar ya saki audio tareda video duka a hade.
Ga dukkan alamu wannan wakar zata zama shahararriya duba da yanda wakar tayi daɗi sosai, sannan kuma an sake ta ne ta hanyar yiwa mutane bazata.